Matakan da za ku dauka don kare wayoyinku daga Coronavirus

Wannan bidiyon ya yi nazari kan yadda za ku kare wayoyinku daga kamuwa da kwayoyin cututtuka ciki har da coronavirus..